
Siyasar Amurka







An kama wasu 'yan Najeriya 22 da ke damafarar maza da sunan su mata ne su samu hotunan tsiraicinsu. Suna amfani da hotunan batsan wajen neman kudin fansa.

Shugaban ƙasar Amurka na karɓar albashin $400,000 a shekara, kuma bayan ya sauka daga mulki yana samun fansho, tsaro, lafiya da tafiye-tafiye na hukuma kyauta.

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya cire hoton Barrack Obama ya saka hoton da aka harbe shi a lokacin yakin neman zabe. Lamarin ya fara jawo suka a kasar.

Kasar Amurka ta yi korafi bayan Najeriya ta hana shigo da wasu kayayyakinta guda 25. Hakan na zuwa ne bayan Donald Trump ya kakaba wa Najeriya haraji.

Kasar Amurka ta ce ta zuba ido kan yadda kotu ke gudanar da shari'ar zaben gwamnan Edo. Amurk ta ce ta zuba ido kan shari'ar bayan kotu ta ba APC nasara.

Shugaban kasar Amurka, Donlad Trump ya bayyana sanya sababbin harajin kaya a kan wasu ƙasashen duniya, a kokarinsa ya tattaro wa kasar karin kudin shiga.

Gwamnatin Trump na iya korar ‘yan Najeriya da ke karatu a Amurka, yayin da JD Vance ya koka kan daliban waje da ke mamaye guraben karatu da ya kamata a ba Amurkawa.

Gwamnatin Amurka karkashin Trump za ta kakaba takunkumi ga Najeriya kan rahoton kashe kashe da ake. Amurka ta ce ana yawan kashe Kiristoci a Najeriya.

Amurka ta tallafa wa Najeriya da $763m a 2024, inda aka fi ba da muhimmanci ga kiwon lafiya, tsaro, tattalin arziƙi, ilimi da jin ƙai, kafin dakatar da USAID.
Siyasar Amurka
Samu kari