
Taraba







Gwamnatin jihar Taraba karkashin jagorancin Gwamna Agbu Kefas ta tabbatar da rasuwar babban sakataren ofishin hulɗa da Abuja, Dauda Maikomo a asibitin Abuja.

Bayan wasu jiga-jiganta sun karbi muƙami a gwamnatin Agbu Kefas, jam’iyyar APC mai adawa a Taraba za ta hukunta ‘ya’yanta da suka amince ta tayin muƙaman.

Gwamnan Taraba, Agbu Kefas ya bayyana cewa ɗan sandan da ke gadin mahaifiyarsa ne ya harbi ƴar uwarsa, Atsi Kefas a hanyarsu ta zuwa Abuja daga Jalingo.

Rahotanni sun nuna cewa babu wanda ya rasa ransa yayin da ɗakin jarabawa ya rufta kan ɗalibai a makarantar gwamnatin Namne a Taraba, wasu sun samu raunuka.

An samu asarar rayukan mutane a jihar Taraba bayan barkewar rikicin kabilanci. Rikicin ya ritsa ne tsakanin wasu kabilu biyu da suka rika kai harin ramuwar gayya.

Rikici tsakanin maharba da makiyaya ya jikkata Fulani tara a Bali, Taraba. Lamarin ya samo asali ne daga gardama kan shayar da dabbobi ruwa a rijiyar garin.

Wasu matasa sun karya yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi a Karim Lamido a jihar Taraba wajen kai harin ramakon gayya. An kashe rayuka tare da kona gidaje.

Alhaji Aliko Dangote da Tony Elumelu sun yi alkawarin zuba jari a jihar Taraba. Hakan na zuwa ne bayan an yi taron gayyatar masu zuba jari jihar da aka yi a Jalingo

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar III, ya ba gwamnatin tarayya shawarar kammala gyaran madatsar ruwan Kashimbila da ke Taraba.
Taraba
Samu kari