
Sabon Farashin Man Fetur







Rahotanni daga jihar Legas sun nuna cewa gidajen mai mallakin kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL sun kara farashin kowace litar man fetur zuwa N925.

Farashin mai ya faɗi da kusan 5% bayan Isra'ila ta amince da tsagaita wuta da Iran. Kasuwannin duniya sun farfaɗo. Brent ya dawo $69, yayin da WTI ya koma $66.14.

Farashin fetur ya kusan kai N1,000 a Najeriya, saboda rikicin Iran-Isra'ila, wanda ya haifar da tsadar ɗanyen mai. IPMAN ta ce 'yan Najeriya su shirya wa ƙarin.

Masana tattali sun nuna fargabar harin da Amurka ta kai Iran zai iya jawo tashin farashin mai zai shafi tattalin arzikinta. An ce lamarin zai jawo tashin farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya yi karin kudi kan yadda yake sayar da litar fetur. Karin farashin fetur ya fara aiki ne daga ranar daga ranar Litinin.

Matatar Dangote ta kara farashin man fetur zuwa N880 daga N825. An samu karin farashin da ya kai N55. Dangote na cigaba da sayo danyen mai daga Amurka.

Manyan dilolin mai, Ardova Plc da MRS Oil Nigeria Plc, waɗanda dukkansu abokan huldar matatar Dangote ne, sun rage farashin fetur zuwa N865 a gidaje man su.

Masana sun yaba da matakin da Dangote ya dauka na fara raba mai kyauta ga masu sayen fetur da dizil a matatar shi da ke Legas a ko ina a fadin Najeriya.

PENGASSAN ta zargi dillalan fetur da tsadar mai, duk da faduwar farashin danyen mai a duniya. Kungiyar ta ce ya kamata fetur ya koma N700 zuwa N750.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari