
Rikicin Ma'aurata







Rundunar ƴan sanda reshen jihar Yobe ta kama wata matashiyarmatar aure mai suna Zainab Isa bisa zargin hallaka mijinta Ibrahim Yahaya a Damaturu.

Inda ranka ti zaka sha kallo, wani magidanci a ƙasar Zambia ya roki alkali ya sake matarsa sabida ta fara masa barazanar kisa kan gaza gamsar da ita a gado.

Wata mata 'yar Najeriya ta shiga damuwa bayan lauyar da ta taimaka mata ta smau saki a wajen mijinta a kotu ta yi aure shi. Sati biyu da sakin ta yi wuff da shi.

Wata matar aure ta nemi a kashe aurenta sabida mijinta ya daina kwanciyar aure da ita bayan ya kara aure, ta ce kullum cikin ɓacin rai yake da neman faɗa da ita.

Kotun Burtaniya ta ɗaure mutumin da aka kama da laifin kisan matarsa, ta yanke masa hukuncin zaman gidan yari har ƙarshen rayuwarsa bayan kama shi da laifin kisa.

Wani malamin addinin musulunci ya bankawa gidan matarsa wuta a jihar Ekiti saboda ta ki yarda su yi Sallar dare. Jami'an 'yan sanda sun kama shi.

Rundunar ƴan sanda reshen jihar Ondo ta damƙe wani magidanci ɗan shekara 30, Fatai Abdullahi bisa zargin halaka matarsa kan gardamar da suka saba yi koda yaushe.

Wata kotun shari'ar Musulunci a jihar Kano ta datse igiyoyin auren Shamsiyya da Ghali sabida magidancin ya gudu ya bar gida sakamakon matsin tattalin arziki.

Wata kotun majistare da ke zama a Ado-Ekiti ta umurci wani magidanci da ya daina yiwa matarsa magana na tsawon makonni biyu har zaman kotu na gaba.
Rikicin Ma'aurata
Samu kari