
Kasashen Duniya







Fasto Chris Oyakhilome ya bayyana cewa allurar rigakafin COVID-19 ce ta kashe Fafaroma Francis, yana danganta mutuwarsa da hadin kai da masu mulki.

Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya ce Fafaroma Francis mutum ne mai saukin kai kuma cike da alheri, ya tuna kyautar hula da ya bashi a Vatican a 2020.

Bayan kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar sun fice daga ECOWAS, kungiyar za ta yi taro a Ghana don tattauna illolin hakan gareta da nemo mafita kan lamarin.

Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana fatan za a kawo karshen zubar da jini a Falasdinu yayin da ake tare da tabbatarwa da Falasdinuwa yancinsu.

Fafaroma Francis ya rasu a Vatican yana da shekaru 88, bayan shekara 12 na jagoranci. An fara shirye-shiryen zaɓen sabon Fafaroma a Sistine Chapel.

Fafaroma Francis ya rasu bayan fama da cutar numfashi da ya yi a Vatican. Fafaroma Francis ya bukaci a masa jana'iza mai sauki domin nuna shi bawan Allah ne.

Kotu a kasar Peru ta yanke wa tsohon shugaban kasa Humala da matarsa hukunci kan karbar rashawa daga Odebrecht domin yakin neman zabensa a 2006 da 2011.

Tsohon Ministan yada labarai a gwamnatin Muhammadu Buhari, Lai Muhammad ya tabbatar da cewa sun nuna wa duniya cewa Bola Ahmed Tinubu ya ci zaben 2023.

Hadimin Shugaban kasa, Daneil Bwala ya musanta cewa Bola Ahmed Tinubu ya bar Najeriya domin a duba lafiyarsa a kasar Faransa, kamar yadda wasu suke zato.
Kasashen Duniya
Samu kari