
Kungiyar Shi'a







Rahotanni sun tabbatar da cewa daruruwan 'yan shi'a ne suka fantsama titunan Abuja domin nuna rashin jin dadi kan cin zarafinsu wadanda mafi yawansu mata ne.

Yan ta'adda da ake zargin yan Boko haram ne sun kai hari makarantar Faudiyya mallakin yan Shi'a a jihar Yobe. Boko Haram ta harbe yan Shi'a uku da jikkata daya.

Rundunar 'yan sandan kasar nan ta yi holin wasu 'yan shi'a da ake zargi da hannu wajen kisan jami'anta guda biyu da wani mai sayar da kaya a shago

Sufeton yan sanda ya bayar da umarnin cafke yan Shi'a da ake zargi da kisan yan sanda biyu bayan sun yi arangama a birnin tarayya Abuja a ranar Lahadi.

Bayan rikicin yan Shi'a da yan sanda, an sake samun rikicin shugabanci a kasuwar Wuse da ke birnin tarayya Abuja inda mutane suka rufe shagunansu.

Kwamishinan ‘yan sandan babban birnin tarayya, Bennett Igweh, ya sha alwashin cafke ‘yan Shi'an da ke da alhakin kisan gillar da aka yi wa jami’ansa.

An rasa rayukan mutum uku ciki har da na jami'an 'yan sanda mutum biyu yayin da 'yan kungiyar IMN mabiya Shi'a suka fito kan tituna a birnin tarayya Abuja.

Bayan fara zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a fadin Najeriya, an samu mutuwar mutane 14 a jihohin Kaduna, Borno, Niger da Kebbi dukkansu a Arewacin Najeriya.

Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa za ta dauka mataki kan duk wanda ya fito tattakin ranar Ashura a jihar. Ta ce hakan na kawo tashin hankali.
Kungiyar Shi'a
Samu kari