
Kungiyoyin kare hakkin bil adama







Kungiyoyin kwadago na duniya karkashin inuwar International Trade Union Conference da Public Service International sun fusata da gwamnatin Najeriya.

Hukumar Hisbah ta nesanta kanta da gayyatar kungiyar da aka gano ta na cusa ra'ayin auren jinsi da dangoginsa 'WISE' a Kano, inda ta ce ba ta san jami'in ya je ba.

Gwamnatin Kano ta bayyana fitar da N600m a matsayin kasonka na kudin gabatar da ayyukan ci gaba a jihar da hadin gwiwar kungiyoyi masu zaman kansu.

Gwamnonin Najeriya da minista Wike sun samu kara daga kungiyar SERAP kan yadda suke cin bashi ba tare da yiwa 'yan kasa bayanin yadda suka kashe wadannan kudaden ba.

Guguwar ruwan sama ta lalata muhallan mutane 3,000 a jihar Kogi. Galibin wadanda abun ya shafa mata ne da kananan yara wanda suka nemi mafaka a gidajen makwabta.

Hukumomi a kasar Indiya sun dauki matakin rufe makarantar da aka ci zarafin dalibi Musulmi wanda malamar makarantar ke umartan sauran dalibai kan dukan dalibin.

Gamayyar wasu kungiyoyi masu rajin yaki da cin hanci da rashawa sun bukaci shugaban hukumar EFCC ta kasa , Abdulrasheed Bawa da ya sauka daga mukaminsa domin.

Jihar Katsina - Gamayyar kungiyoyin kare hakkin dan Adam a katsina sun yi kira ga gwamnatin tarayya ta musu bayyani akan makudan kudaden da aka kashewa a harka.

Kungiyar ta yabawa NDLEA karkashin jagorancin shugabanta Buba Marwa, saboda ayyana neman DCP Abba Kyari, bisa zargin alaka da safarar miyagun kwayoyi, inji raho
Kungiyoyin kare hakkin bil adama
Samu kari