
Goodluck Jonathan







An yada wasu rahotanni masu cewa Goodluck Jonathan ya yi hasashen nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. An gano gaskiya kan batun.

A yau ne attajirin dan kasuwa, wanda ya yi suna a Afrika da sauran sassan duniya, Alhaji Aliko Dangote ta cika shekaru 68 da haihuwa, Legit ta tattaro bayanansa.

Jam'iyya mai mulki ta APC ta bayyana cewa ba za ta nade hannayenta har shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fadi zabe mai zuwa ba, kamar yadda Jonathan ya yi.

Jonathan ya lashe kyautar Sunhak Peace ta 2025. Tinubu ya taya shi murna, yana mai cewa karramawar ta tabbatar da rawar da yake takawa wajen samar da zaman lafiya.

Fasto Ekong ya hango wani gwamna da zai iya mutuwa kafin 2027, ya bukaci Tinubu ya kula da magoya bayansa, kuma ya shawarci Jonathan da kada ya tsaya takara a 2027.

Jigon jam'iyyar APC kuma tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung, ya ce bai san ko Bola Tinubu zai ci ko zai fadi ba a 2027, amma 'yan Najeriya sun fara fusata.

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya yi magana kan matakin da Shugaba Bola Tinubu ya dauka na dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara na Rivers.

A 2014, majalisar wakilai ta ƙi amincewa da buƙatar Goodluck Jonathan na tsawaita dokar ta-ɓaci a jihohin Arewa maso Gabas bayan gaza samun rinjaye.

Kundin tsarin mulki na 1999 (da aka sabunta), sashe na 305, ya ba shugaban ƙasa damar ayyana dokar ta-baci a kowace jiha, kuma sau 6 ana ayyana dokar a Najeriya.
Goodluck Jonathan
Samu kari