
Fittaciyar Jarumar Kannywood







Mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara zai aure jarumar Kannywood, Aisha Humaira a Maiduguri na jihar Borno bayan sun dade suna aiki tare a fagen rara waka da amshi.

Jaruma Rahama Sadau ta bayyana auren Juma Jux da Priscilla Ojo a matsayin irin bikin da take so. Rahama Sadau ta ce auren ya kayatar sosai fiye da yadda ake zato.

Masana'antar fina-finan Nollywood da ke Kudancin Najeriya ta yi bsbban rashi da jaruma Nkechi Nweje ta riga mu gidan bayan bayan gajeruwar rashin lafiya.

Rahotanni sun bayyana cewa hukumar EFCC reshen jihar Kano ta cafke shahararriyar jarumar TikTok ta Arewa, watau Murja Ibrahim Kunya kan wulakanta Naira.

Jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta bayyana abubuwan da ke burgeta a kan mai martaba Muhammadu Sanusi bayan sun yi wata haduwar ba zata a filin jirgin sama.

Fitacviƴar jaruma a masana'antar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta ce babu maganar an shigo azumi, duk wanda ya ɗauki alhakinta, Allah ya bi mata hakƙinta.

Jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta gana da ministan tsaro, Bello Matawalle da ministan yada labarai, Mohammed Idris a kan shirin baje kolin al'adun Arewa a Abuja.

Hukumar tace finafinai ta Kano ta dakatar da Samha M. Inuwa da Soja Boy bisa laifin tsiraici da batsa a bidiyo, tare da kwace lasisinsu. Mun yi bayani kan jaruman.

Jarumar Kannywood, Maryam Malika, ta runtuma kotun Shari’a da ke Magajin Gari, Kaduna domin neman a tabbatar da sakin da tsohon mijinta mai suna Umar ya yi mata.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari