
Yaki da ta'addanci a Najeriya







Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce sakacin shugabannin da suka biyo bayan Obasanjo ya haifar da matsalar tsaro a ƙasar nan.

Dakarun rundunar sojin Nanjeriya sun fafata da Boko Haram a dajin Sambisa da ke jihar Borno. Sojoji sun fatattaki Boko Haram tare da kwato tarin makamansu.

A wannan labarinnnnn, za ku ji martanin rundunar sojin Najeriya a kan wani bidiyon kisan sojoji da ake yadawa da sunan harin da ya afku a Marte, jihar Borno.

Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da cewa ƴan bindiga sun farmaki shingen bincike a yankin mahaifar mai girma gwamnan jihar Anambara, Farfesa Charles Soludo.

Babban hafsan tsaron kasa, Christopher Musa ya bayyana cewa Najeriya ta shirya kakkabe duk wasu ƴan ta'adda daga doron duniya, ya ce an sayo makamai.

A wannan labarin, za kun ji cewa Atiku Abubakar ya ce Obasanjo ya murkushe Boko Haram tun 2002 saboda karfin ikon sojin da jajircewa ya nuna a zamaninsa.

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce matakan da gwamnatinsa ta ɗauka tun da ya karɓi mulki sun taka rawa wajen inganta tsaro fiye da yadɗa ya tarar a jihar.

Yayin da ake fama da ta'addanci a Katsina, mazauna karamar hukumar Baure sun nemi a dakatar da mai sarautar yankinsu, Iliya Mantau, bisa zargin hannu da sace mutane.

Gwamnatin jihar Edo karkashin jagorancin Gwamna Monday Okpebholo ya rusa wani gida da wasu masu garkuwa suke amfani da shi a Benin City, ta kama miyagun.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari