
Labaran Kwallo







'Yan wasan Kano Pillars (U-19) sun yi hatsarin mota a kan hanyarsu ta zuwa sabon filin wasanni na Jos. An ce direban motar da 'yan wasa da dama sun jikkata.

Za a ji yadda aka yaudari Barcelona, aka damfare ta €1m wajen sayen Lewandowski. Yayin da ake kokarin sayo Robert Lewandowski daga Jamus, an yaudari Barcelona.

Yan kwallon Najeriya sun makale a filin jirgin saman Libya yayin da za su buga wasa. Libya ta ce matsalar sufuri ce ta jawo kuma su ma sun samu matsala a Najeriya.

Rahotanni sun ce hukumomin Spain sun kama dan wasan Manchester City da Portugal, Matheus Nunes a farkon watan Satumba bisa zargin satar wayar salula.

Erik ten Hag ya jaddada cewa an hukunta Manchester United saboda kura-kurai da suka yi a wasanta da Liverpool, amma hakan ba zai sanya guiwarsu ta yi sanyi ba.

Tauraron dan kwallon Super Eagles Victor Osimhen’s zai bar Napoli bayan ya amince da karbar albashin Yuro 350,000 duk mako daga kungiyar kwallon kafa ta Chelsea.

Yankin Arewacin Najeriya na da al'adar samar da fitattun 'yan wasan kwallon kafa. Yankin ya samar da 'yan wasan da suka zama fitattu a gida da wajen Najeriya.

Bayan da hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta nada Bruno Labbadia a matsayin kocin Super Eagles, Legit Hausa ta tattaro wasu muhimman bayanai game da sabon kocin.

An kawo jerin wasu bubuwan kunya da suka faru da tawagar 'yan Wasan Najeriya. Tun a wajen rajista aka fara samun matsala da 'yan wasan Najeriya a Olympics.
Labaran Kwallo
Samu kari