
EFCC







Atiku Abubakar ya yi magana kan kama Gudaji Kazaure da hukumar EFCC ta yi. Ya ce ana son toshe bakin masu sukar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a Najeriya.

Hukumar EFCC ta kama tsohon dan majalisar wakilai, Gudaji Kazaure kan karbar miliyoyi domin sayen ragon sallah da tallafin gobara wajen Godwin Emefiele.

Tsohon gwamnan jihar Delta, Sanata Ifeanyi Arthur Okowa, ya fito ya kare kansa daga jita-jitar da ke cewa ya mayarwa gwamnatin Delta da Naira biliyan 500.

Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), sun tsare tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kolo Kyari, bayan fara bincike.

Babbar Kotun Tarayya mai zaman birnin tarayya Abuja ta ɗage sauraron shari'ar tsohon ministan makamashi, Saleh Mamman sakamakon rashin mai fassara.

Rahotanni sun ce Hukumar EFCC na binciken tsofaffin shugabannin NNPC ciki har da Mele Kyari da wasu daraktocin matatun mai bisa zargin batar da N80bn.

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya musanta zargin cewa hukumar tana muzgunawa 'yan adawa a Najeriya.

CBEX ta dawo da aiki a boye duk da binciken EFCC kan zambar N1.2trn da ta shafi ‘yan Najeriya 600,000. An yiwa masu zuba jari alakawarin za su fara iya cirar riba.

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba ya katsalandan a ayyukan hukumar.
EFCC
Samu kari