
Muhammadu Buhari







A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi fama da rashin lafiya da ta kai aka kwantar da shi a dakin kulawa na musamman.

A labarin nan, za a ji cewa mai magana da yawun tsohon shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana yadda Buhari ya gudanar da mulki a cikin gaskiya da rikon amana.

Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gaskiya kan zargin da ake yi wa mai gidansa da hannu a cire tallafi don kuntatawa yan kasa.

Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bai samu halartar wasu daga cikin tarurrukan da suka shafi jam'iyyar APC da Shugaba Bola Tinubu. Ya kawo dalilai.

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa magabacinsa, Muhammadu Buhari bisa yadda ya tabbatar da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar dimokuraɗiyya.

Za a ji cewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mika kyautar shanu da masu yiwa kasa hidima kamar yadda ya saba yi duk shekaru tun yana mulki.

A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Ekiti kuma jigo a babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, Fayemi Fayose ya ce gwamnatin Bola Tinubu ta fi ta Muhammadu Buhari.

Wasu daga cikin ministocin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, sun fara tattara 'yan komatsansu daga jam'iyyar APC. Akwai yiwuwar wasj da yawa za su kara ficewa.

Babban malamin addinin Kirista kuma shugaban cocin INRI Evangelical Spirtual, Primate Elijah Ayodele, ya yabi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ya fi Buhari.
Muhammadu Buhari
Samu kari