
Jihar Benue







Gwamna Alia ya ce maharan da ke kashe mutane a Benue ba 'yan Najeriya ba ne, suna amfani da AK-47, suna magana da bakon yare, kuma suna da mafaka a Kamaru.

Gwamna Alia ya ce jihar Benue na fama da hare-haren 'yan ta’adda, inda ya roƙi al’umma su kai rahoton duk wani motsi ga jami’an tsaro don kare rayuka.

Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya bayyana kiran da tsohon Ministan tsaro, TY Danjuma ya yi ga jama'ar Filato da Binuwai da cewa zai tabarbara doka.

Matasan garin Afia, jihar Benue sun tare ayarin Gwamna Alia yayin ziyararsa garin Ukum. Jami’an tsaro sun shawo kan lamarin, amma an lalata motar kwamishina.

Ana fargabar cewa Fulani makiyaya sun kai hari a garin Gbagir, jihar Benue da safiyar Juma’a, sun kashe Kiristoci 10, sun jikkata 25, yayin da gwamnati ta yi martani

Wasu kungiyoyi da kuma jam'iyyar PDP sun buƙaci Bola Tinubu ya ƙaƙaba dokar ta-ɓaci a jihohi uku da ke kasar saboda wasu matsaloli musamman na rashin tsaro.

Fargaba ta karade al'ummar Otobi da ke a Benue bayan harin ba-zata da ‘yan bindiga suka kai, wanda ya tilasta jama’a tserewa daga gidajensu. An ji ta bakin ciyaman.

'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Benue. 'Ƴan bindigan sun hallaka mutane bakwai tare da raunata wasu da dama yayin harin.

Gwamnatin Benue ta ware hutun Easter daga Alhamis zuwa Litinin, domin ma’aikata su huta, su yi ibada da kasancewa da iyalai kafin komawa aiki ranar Talata.
Jihar Benue
Samu kari